Littafi Mai Tsarki

Fit 38:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi kwasfan dirkoki duka da tagulla, amma maratayan dirkoki da maɗauransu an yi su da azurfa. An dalaye kawunansu da azurfa. Dirkokin farfajiya duka suna da maɗaurai na azurfa.

Fit 38

Fit 38:13-25