Littafi Mai Tsarki

Fit 35:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane ne wanda ya iya, ya ba da sadaka ta azurfa, da ta tagulla ga Ubangiji. Duka kuma wanda aka iske shi yana da itacen ƙirya wanda zai yi amfani a cikin aikin, ya kawo shi.

Fit 35

Fit 35:19-29