Littafi Mai Tsarki

Fit 35:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan mata masu hikima suka kaɗa zare da hannuwansu, suka kawo zaren da suka kaɗa na shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan lilin.

Fit 35

Fit 35:20-34