Littafi Mai Tsarki

Fit 35:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane mutum da aka iske shi yana da shuɗi, ko shunayya, ko mulufi, ko lallausan lilin, ko gashin awaki, ko fatun raguna da aka rina suka zama ja, ko fatun awaki, ya kawo su.

Fit 35

Fit 35:18-32