Littafi Mai Tsarki

Fit 35:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan mata da maza waɗanda suke da niyya, suka kawo kayayyakin ƙawanya, wato da 'yan kunne, da ƙawane, da mundaye, da kayayyakin zinariya iri iri. Kowane mutum ya ba da sadaka ta zinariya ga Ubangiji.

Fit 35

Fit 35:17-30