Littafi Mai Tsarki

Fit 35:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya yi niyya, da wanda ruhunsa ya iza shi ya kawo wa Ubangiji sadaka don yin alfarwa ta sujada, da dukan ayyukansa, da tsarkakakkun tufafi.

Fit 35

Fit 35:15-24