Littafi Mai Tsarki

Fit 34:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya kuma ce wa Musa, “Rubuta waɗannan kalmomi, gama daidai suke da kalmomin alkawarin da suke tsakanina, da kai, da Isra'ila.”

Fit 34

Fit 34:18-35