Littafi Mai Tsarki

Fit 34:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa yana tare da Ubangiji yini arba'in da dare arba'in, bai ci ba, bai sha ba. Sai ya rubuta kalmomin alkawarin a kan allunan, wato dokokin nan goma.

Fit 34

Fit 34:21-33