Littafi Mai Tsarki

Fit 32:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya ga jama'ar sun sangarce, domin Haruna ya sa su sangarce, ya bar su su bauta wa gunki har suka zama abin kunya a gaban magabtansu.

Fit 32

Fit 32:15-35