Littafi Mai Tsarki

Fit 32:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya tsaya a ƙofar zango, ya ce, “Duk wanda yake wajen Ubangiji ya zo wurina.” Sai Lawiyawa suka tattaru a wurinsa.

Fit 32

Fit 32:22-29