Littafi Mai Tsarki

Fit 32:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa sai na ce musu, ‘Bari duk wanda yake da zinariya ya tuɓe.’ Waɗanda suke da ita, suka tuɓe, suka kawo mini, ni kuwa na zuba su cikin wuta, daga nan wannan maraƙi ya fito.”

Fit 32

Fit 32:16-34