Littafi Mai Tsarki

Fit 26:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku rataye shi a bisa dirkoki huɗu nan itacen ƙirya waɗanda aka dalaye da zinariya, da maratayansu na zinariya waɗanda aka sa cikin kwasfa huɗu na azurfa.

Fit 26

Fit 26:25-33