Littafi Mai Tsarki

Fit 26:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku sa labulen a ƙarƙashin maɗauran, sa'an nan ku shigar da akwatin alkawari a bayan labulen. Labulen zai raba tsakanin Wuri Mai Tsarki da Wuri Mafi Tsarki.

Fit 26

Fit 26:27-37