Littafi Mai Tsarki

Fit 26:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za ku yi labule da lallausan zaren lilin, mai launin shuɗi, da shunayya, da mulufi. A yi shi da gwaninta, a zana siffofin kerubobi a kansa.

Fit 26

Fit 26:30-37