Littafi Mai Tsarki

Fit 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan yana shi kaɗai aka saye shi, sai ya fita shi kaɗai, idan kuwa yana da aure sa'ad da aka saye shi, sai matarsa ta fita tare da shi.

Fit 21

Fit 21:1-7