Littafi Mai Tsarki

Fit 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kuwa ubangijinsa ne ya auro masa matar, ta kuwa haifa masa 'ya'ya mata ko maza, to, matar da 'ya'yanta za su zama na ubangijinsa, amma shi kaɗai zai fita.

Fit 21

Fit 21:1-6