Littafi Mai Tsarki

Fit 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ka sayi bawa Ba'ibrane, zai yi bauta shekara shida, a shekara ta bakwai kuwa, a 'yantar da shi kyauta.

Fit 21

Fit 21:1-9