Littafi Mai Tsarki

Fit 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'a kuwa suka amsa masa baki ɗaya, suka ce, “Dukan abin da Ubangiji ya faɗa za mu aikata.” Musa kuwa ya mayar wa Ubangiji da amsar da jama'ar suka bayar.

Fit 19

Fit 19:1-12