Littafi Mai Tsarki

Fit 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Ga shi, ni da kaina, ina zuwa a gare ka cikin duhun girgije, domin jama'a su ji sa'ad da nake magana da kai, domin su amince da kai tutur.” Musa kuwa ya mayar wa Ubangiji da amsar da jama'ar suka bayar.

Fit 19

Fit 19:3-10