Littafi Mai Tsarki

Fit 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Musa ya je ya kira taron dattawan jama'a, ya bayyana musu dukan zantuttukan da Ubangiji ya umarce shi.

Fit 19

Fit 19:6-8