Littafi Mai Tsarki

Fit 16:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce, “Ubangiji ya umarta a cika mudu da ita, a adana ta dukan zamananku domin kowane zamani a ga irin abincin da ya ciyar da ku cikin jeji lokacin da ya fito da ku daga ƙasar Masar.”

Fit 16

Fit 16:25-35