Littafi Mai Tsarki

Fit 16:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce wa Haruna, “Ɗauki tukunya, ka zuba mudu guda na manna a ciki, ka ajiye a gaban Ubangiji, a adana har dukan zamananku.”

Fit 16

Fit 16:28-36