Littafi Mai Tsarki

Fit 16:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuwa suka sa wa wannan abinci suna, Manna. Manna wata irin tsaba ce kamar farin riɗi. Ɗanɗanarta kuwa kamar waina ce da aka yi da zuma.

Fit 16

Fit 16:29-36