Littafi Mai Tsarki

Fit 14:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gari na wayewa sai Musa ya miƙa hannunsa bisa bahar, ruwan kuwa ya koma kamar yadda yake a dā. Da Masarawa suka yi ƙoƙarin tserewa, sai ruwan ya rufe su. Ubangiji kuwa ya hallaka su a tsakiyar bahar.

Fit 14

Fit 14:19-31