Littafi Mai Tsarki

Fit 14:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka bisa bahar domin ruwa ya koma bisa kan Masarawa, da bisa karusansu, da mahayan dawakansu.”

Fit 14

Fit 14:20-29