Littafi Mai Tsarki

Fit 14:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruwan ya komo ya rufe dukan karusai, da mahayan dawakai, da dukan rundunar Fir'auna waɗanda suka bi ta cikin bahar, ba ko ɗaya da ya ragu.

Fit 14

Fit 14:20-31