Littafi Mai Tsarki

Fit 14:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafafun karusansu suka fara kwaɓewa, da ƙyar ake jansu. Daga nan Masarawa suka ce, “Mu guje wa Isra'ilawa, gama Ubangiji yana yaƙi dominsu gāba da Masarawa.”

Fit 14

Fit 14:16-31