Littafi Mai Tsarki

Fit 14:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya shiga tsakanin sansanin Masarawa da zangon Isra'ilawa. Girgije mai duhu na tsakaninsu, amma ya haskaka wajen Isra'ilawa har gari ya waye, ba wanda ya kusaci wani.

Fit 14

Fit 14:17-21