Littafi Mai Tsarki

Fit 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Allah kuwa wanda yake tafiya a gaban rundunar Isra'ila ya tashi ya koma bayansu, haka kuma al'amudin girgijen ya tashi daga gabansu ya tsaya a bayansu.

Fit 14

Fit 14:13-27