Littafi Mai Tsarki

Fit 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Musa ya miƙa hannunsa bisa bahar, sai Ubangiji ya sa iskar gabas mai ƙarfi ta tsaga bahar, ta tura ta baya, ta yi ta hurawa dukan dare har bahar ta bushe, ruwan kuwa ya dāre.

Fit 14

Fit 14:19-23