Littafi Mai Tsarki

Fit 12:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji zai ratsa don ya kashe Masarawa, sa'ad da ya ga jinin a bisa kan ƙofar, da dogaran ƙofa duka biyu sai ya wuce ƙofar, ba zai bar mai hallakarwa ya shiga gidanku, ya kashe ku ba.

Fit 12

Fit 12:21-29