Littafi Mai Tsarki

Fit 12:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ɗauki tuntun ezob, ku tsoma cikin jinin da yake a kasko, ku yarfa wa dogaran ƙofa duka biyu, da bisa kan ƙofar. Kada kowa ya fita daga gidansa sai da safe.

Fit 12

Fit 12:12-28