Littafi Mai Tsarki

Fit 12:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya kirayi dattawan Isra'ila duka, ya ce musu, “Gaggauta, ku zaɓa wa kanku ɗan tunkiya ko akuya bisa ga iyalanku, ku yanka domin Idin Ƙetarewa.

Fit 12

Fit 12:13-28