Littafi Mai Tsarki

Fit 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka Sarkin Masar ya kirawo ungozomar, ya ce musu, “Me ya sa kuka bar 'ya'ya maza da rai?”

Fit 1

Fit 1:14-22