Littafi Mai Tsarki

Fit 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ungozomar suka ce wa Fir'auna, “Domin matan Ibraniyawa ba kamar matan Masarawa ba ne, gama su masu ƙwazo ne, sukan haihu tun ungozomar ba su kai wurinsu ba.”

Fit 1

Fit 1:11-22