Littafi Mai Tsarki

Fit 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da yake ungozomar masu tsoron Allah ne, ba su yi yadda Sarkin Masar ya umarce su ba, amma suka bar 'ya'ya maza da rai.

Fit 1

Fit 1:11-22