Littafi Mai Tsarki

Esta 9:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a tuna da ranakun nan, a kiyaye su a kowane zamani, da kowane iyali, da lardi, da birni. Ranakun Furim ɗin nan, Yahudawa ba za su daina tunawa da su ba, zuriyarsu kuma ba za ta daina tunawa da su ba.

Esta 9

Esta 9:22-31