Littafi Mai Tsarki

Esta 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Yahudawa suka ga wajibi ne a gare su, da zuriyarsu, da waɗanda ka tare da su, su kiyaye ranaku biyu ɗin nan ba fashi kowace shekara, bisa ga abin da aka rubuta.

Esta 9

Esta 9:23-30