Littafi Mai Tsarki

Esta 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawan da suke Shushan kuwa suka taru a rana ta goma sha huɗu ga watan Adar, suka kashe mutum ɗari uku a Shushan, amma ba su washe dukiyarsu ba.

Esta 9

Esta 9:7-21