Littafi Mai Tsarki

Esta 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawan da suke cikin lardunan sarki kuma suka taru, suka kare rayukansu, suka ƙwaci kansu daga maƙiyansu. Suka kashe mutum dubu saba'in da dubu biyar (75,000) daga cikin maƙiyansu, amma ba su washe dukiyarsu ba.

Esta 9

Esta 9:10-24