Littafi Mai Tsarki

Esta 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya ce a yi haka ɗin. Sai aka yi doka a Shushan, aka kuwa rataye gawawwakin 'ya'yan Haman guda goma.

Esta 9

Esta 9:7-15