Littafi Mai Tsarki

Esta 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta biyu, sa'ad da suke shan ruwan inabi, sai sarki ya sāke ce wa Esta, “Mece ce bukatarki, sarauniya Esta? Za a yi miki. Mene ne roƙonki? Za a ba ki, ko da rabin mulkina ne.”

Esta 7

Esta 7:1-6