Littafi Mai Tsarki

Ayu 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafin yă gama magana, sai wani bara ya zo, ya ce, “Ƙungiyoyin mahara uku na Kaldiyawa suka auka mana, suka kwashe raƙuma duka, suka kuma karkashe barorinka duka, sai ni kaɗai na tsira, na zo in faɗa maka.”

Ayu 1

Ayu 1:12-22