Littafi Mai Tsarki

Ayu 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafin yă gama magana, sai wani bara ya zo, ya ce, “Tsawa ta kashe tumaki da makiyayansu duka, ni kaɗai na tsira, na zo in faɗa maka.”

Ayu 1

Ayu 1:15-22