Littafi Mai Tsarki

A.m. 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika dukan annabawa da suka yi annabci, wato tun daga kan Sama'ila da waɗanda suka zo daga baya, duk sun yi faɗi a kan waɗannan kwanakin.

A.m. 3

A.m. 3:20-25