Littafi Mai Tsarki

A.m. 3:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ne tsatson annabawa, ku ne kuma magadan alkawarin da Allah ya yi wa kakanninku, da ya ce wa Ibrahim, ‘Ta zuriyarka ne za a yi wa dukkan kabilan duniya albarka.’

A.m. 3

A.m. 3:17-26