Littafi Mai Tsarki

A.m. 25:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Bulus ya kawo hanzarinsa ya ce, “Ni ban yi wani laifi game da shari'ar Yahudawa, ko Haikali, ko a game da Kaisar ba, ko kaɗan.”

A.m. 25

A.m. 25:5-9