Littafi Mai Tsarki

A.m. 25:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya zo, Yahudawan da suka zo daga Urushalima suka kewaye shi a tsaitsaye, suna ta kawo ƙararraki masu yawa masu tsanani a game da shi, waɗanda ma suka kasa tabbatarwa.

A.m. 25

A.m. 25:1-8