Littafi Mai Tsarki

A.m. 25:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Festas kuwa don neman farin jini wurin Yahudawa, ya amsa ya ce wa Bulus, “Ka yarda ka je Urushalima a yi maka shari'a a can a kan waɗannan abubuwa a gabana?”

A.m. 25

A.m. 25:5-19