Littafi Mai Tsarki

1 Yah 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka za ku san Ruhun Allah, wato, duk ruhun da ya bayyana yarda, cewa Yesu Almasihu ya bayyana ne da jiki, shi ne na Allah.

1 Yah 4

1 Yah 4:1-12